Katsina
Mambobin CNG sun yi wa jihar Katsina dirar mikiya don fara zanga-zangar lumana ga hukumomi a kan rashin ceto daruruwan daliban GSSS Kankara, jihar Katsina.
Gwamna Bello Masari na jihar Katsina yace wadanda suka sace daliban GSSS Kankara, masu garkuwa da mutane ne ba 'yan Boko Haram ba, Channels Tv ta wallafa hakan.
Satar daruruwan daliban Kankara na jihar Katsina ya janyo alamomin tambaya akan matsalar tsaro, wanda hakan ya rikita tunanin iyaye da dama, Daily Trust ta ce.
Wani kwararre a fannin tsaro, Dr Ona Ekhomu, ya bukaci gwamna Aminu Bello Masari na Jihar Katsina da ya shige gaba, ya zama jagora, wajen ceto ɗaliban da kungiy
Yar gwagwarmaya kuma daya daga cikin wadanda suka hada zanga zangar Bring Back Our Girls (BBOG) ta yi hasashen cewa 'yan ta'addan Boko Haram za su ratsa jihohin
Iyayen daliban GSSS Kankara da ke jihar Katsina, wadanda aka sace sun taru sun yi makil a harabar makarantar suna jiran komawar yaransu kamar yadda gwamnati.
Mai baiwa gwamnan jihar Katsina shawara na musamman, Alhaji Abdulaziz Maituraka, yace cikin daliban GSSS Kankara na jihar Katsina da suka bata, wasu sun bullo.
Ƴan bindigan da suka yi garkuwa da ɗaliban makarantar sakandare ta maza da ke Ƙanƙara a Katsina, sun tuntuɓi ɗaya daga cikin iyayen ɗaliban. A cewar Kadaria Ahm
Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya nuna takaici tare da yin Allah wadai a kan satar dalibai da yan bindiga suka yi a makarantar sanadare na Kankara.
Katsina
Samu kari