Katsina
Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Dakta Mustapha Inuwa, ya karyata rade-radin da ake yi na cewa yana da wata alaka da yan bindiga da rashin tsaro a jihar.
Aminu Masari ya bukaci masu rike da mukaman siyasa, wadanda ke da ra’ayin yin takarar kujerun siyasa a 2023, da su yi murabus kamar yadda dokar zabe ta tanada.
An nada tsohon dan majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ibrahim Mohammed Ida a matsayin Wazirin Katsina. Ya maye gurbin Alhaji Sani Lugga wanda ya yi murabus.
Tsagerun yan bindiga sun kashe fasinjoji biyar sannan wasu uku sun ji munanan rauni bayan sun bude masu wuta a hanyar Yan Tumaki – Danmusa da ke jihar Katsina.
Bayan janye dakarun sojoji daga kauyen Shimfida a karamar hukumar Jibiya ta jihar Katsina, 'yan bindiga sun yi awon gaba da mazauna yankin har su goma sha daya.
Rahoton Cadre Harmonisé na watanni ukun farkon shekarar 2022, ya nuna cewa kusan mutane miliyan 19.4 ciki har da ‘yan gudun hijira 416,000 da ke jihohi 20 da ku
Mutanen garin Shimfida a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina sun fara gudun tsira bayan zargin cewa rundunar sojoji ta janye dakarunta daga wannan yankin.
Wani rikici da ya barke tsakanin yan bindiga a yankin karamar hukumar Fasakari dake jihar Katsina ya sa jagoran tawagar ya sa bindiga ya harbe yaronsa har Lahir
Yan sanda tare da haɗin guiwar sojojin Najeriya da yan Bijilanti sun samu nasarar dakile harin yan bindiga a kauyen Barawa dake karamar hukumar Batagarawa.
Katsina
Samu kari