Katsina
Hukumar yan sanda reshen jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar dakile harin yan bindiga a yankin karamar hukumar Kankara, sun ceto mutum 11 a lamarin.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu miyagun bindiga sun shiga wani ƙauye a yankin karamar hukumar Matazu ranar Jumu'a daddare, sun kashe akalla mutum shida.
Majalisar dokokin jihar Katsina ta yi kira ga ɓamgaren zartarwa na jihar, ya dake duba izuwa matakan da aka ɗauka na tsaro, musamman datse hanyoyin sadarwa.
Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi, shugaban NECO, ya ce an kwace lasisin wasu makarantu a jihohi hudu na tsawon shekaru biyu saboda samunsu da laifin satar amsa.
Masu garkuwa da mutane sun saki Bashir Gide, Maigarin Banye a karamar hukumar Charanci da ke jihar Katsina da kuma wani dalibi bayan kwanaki 26 da sace su.
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan bindiga sun afkawa al'ummomin Katsina, sun hallaka mutane da dama tare da kone dukiyoyi da motoci har da na gwamnati.
Hukumar kwastam ta kasa,NCS, reshen jihar Katsina,ta damke wani mai suna Saifullahi Lawal da sunki 230 na hodar Iblis a garin Shargalle kan titin Daura a jihar.
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Katsina ta samu nasarar cafke wani malamin addinin musulunci da ya yi garkuwa da ɗan uwansa kuma ya nemi kuɗin fansa.
Tsagerun yan bindiga sun hallaka Babban Limamin Masallacin Juma'an Sabon Garin Bilbis dake jihar Katsina bayan kin yarda sun yo awon gaba da shi cikin gona.
Katsina
Samu kari