Kasashen Duniya
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta tabbatar da cewa ba za ta sassuta a harin kare kai da ta ke kai wa Isra'ila ba har sai dakarun IDP sun dakata.
Iran ta kai farmaki kan babbar cibiyar kimiyya ta Weizmann a Isra’ila, ta lalata dakunan gwaje-gwaje, a matsayin ramuwar gayya kan kashe masananta.
Sanata Ben Murray-Bruce ya ce ya hango cewa ana daf da shiga yakin duniya na uku sakamakon mallakar makamin nukiliya. Ya ce Najeriya za ta zauna lafiya a yakin.
Jagoran Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya karanto ayar Kur'ani ya karfafi 'yan Iran su cigaba da fafatawa da Isra'ila. Ya ce idan akwai tsoro ba za a ci nasara ba.
Isra’ila ta tura jiragen yaki, inda suka lalata cibiyar Arak da take zargin Iran na amfani da ita don hada nukiya. Iran ta ce harin bai yi wani barna a cibiyar ba.
Trump na tunanin shiga rikicin Iran-Isra'ila, ya yi barazana ga Khamenei. Sai dai Iran ta ce wannan ba yaƙin Amurka ba ne, kuma za ta ci gaba da kare kanta.
Rasha ta yi tir da yunkurin da Donald Trump ke yi na shiga yakin Iran da Isra'ila. Shugaban China ya ce tattaunawa da sulhu ne mafita. Putin ne neman yin sulhu.
A wannan rahoto, za a ji cewa akwai shirye-shiryen kai wa Iran hari, yayin da gwamnatin Amurka ta fara hada kan sojojinta don kai farmaki a karshen mako.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya ce za su rama harin da Iran ta kai musu a wani asibiti da sassafe. Isra'ila ta ce shugaban Iran ya buya yana kai hari.
Kasashen Duniya
Samu kari