Kasashen Duniya
Jagoran juyin juya hali na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya nuna cewa kasarsa ba za ta nuna tausayi ba a yakin da take yi da haramtacciyar gwamnatin Isra'ila.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Cif Femi Fani-Kayode ya nuna damuwarsa kan kalaman barazana da Donal Trump ya yi gameda jagoran addinin Iran.
Bayan nazarin abin da ke faruwa a rikicin Iran da Isra'ila, akwai bukatar mu kalli tasirin rikicin kasashen ga tattalin arzikin duniya, musamman farashin mai.
Rasha ta kai hari mai tsanani kan Kyiv, inda ta kashe mutane 15. Shugaba Zelenskyy ya kira harin da mafi muni yayin da ya nemi kasashen duniya su ce wani abu.
Hukumomin ƙasar Isra'ila sun tabbatar da cewa an rufe matatar mai sakamakon rokokin da Iran ta sake harbawa yayin da rikicin ƙasashen ke ƙara ƙamari.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana fatan za a samu tsagaita wuta a tsakanin kasashen Iran da Isa'ila.
Tehran ta fara zama kufai yayin da mazauna birnin ke ƙoƙarin tserewa saboda fargabar hare-hare. Isra'ila ta ce ta kai hare-hare masu yawa kan biranen Iran.
Kasar Iran ta ce ta gano wani gida a yankin Shahr-e Rey da Isra'ila ke hada makamai da suka hada da jirage marasa matuka. An tona asirin yadda Isra'ila ke shiga Iran
Mutane sama da 300,000 sun bar gidajensu bayan harin bama-baman da Isra'ila ta ƙara kaiwa birnin Tehran yayin da Iran ta nuna alamun amincewa da batun sulhu.
Kasashen Duniya
Samu kari