Kasashen Duniya
A labarn nan, za a ji cewa kasar Burkina Faso da ke a karkashin mulkin soja ta haramta duk wata alakar soyayya ko aure a tsakanin jinsi daya, ta fitar da hukunci.
Duk da cewar Yammacin duniya irin su Amurka na da tasiri, saurin karuwar jama’a a Afirka da Asiya na kokarin sauya cibiyar tasirin Kiristanci zuwa Kudancin duniya.
Wani luguden wuta na bam daga sojojin Isra’ila ya kashe Firaministan Houthi mai ikirari, Ahmed Ghaleb Nasser al-Rahawi, da wasu jami’an ƙungiyar Houthi a Sanaa.
An hallaka tsohon kakakin majalisar dokokin Ukraine, Andriy Parubiy, a Lviv, abin da ya tayar da hankula a kasar, yayin da shugabanni ke aika wa da sakon ta’aziyya.
Yayin da ake shirin gudanar da taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) a watan Satumbar 2025, kasar Amurka ta hana shugabannin Falasɗinu shiga taron a New York.
Kotun Equatorial Guinea ta yanke wa Ruslan Obiang Nsue, dan shugaban kasa, hukuncin shekara shida bayan samunsa da laifin sayar da jirgin gwamnatin kasar.
Wata kotu a kasar Equatorial Guinea ta hukunta Balthazar Engonga Ebang, bayan ta same shi da laifi kan tuhume-tuhumen da suka shafi almundahanar kudade.
Isra’ila ta kai hari wani asibitin Gaza inda aka kashe mutane 15 ciki har da ‘yan jarida, Hamas ta ce shirin Isra’ila na kwace Gaza barazana ce ga zaman lafiya.
An cafke tsohon shugaban Sri Lanka Ranil Wickremesinghe bisa zargin rashawa, bayan binciken ziyara zuwa London, inda ake zargin ya yi amfani da kuɗin gwamnati.
Kasashen Duniya
Samu kari