Kasashen Duniya
A labarin nan, za a ji cewa INTERPOL ta samu hadin kan jami'an kasar Argentina wajen cafke wani dan Najeriya da ake zargi da damfarar dubunnan mata a duniya.
Shugaban Amurka ya sanar da cewa an cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Hamas da Isra'ila. Ya ce ana fatan hakan zai kawo karshen kashe Falasdinawa.
Gwamnatin Ecuador ta yi Allah wadai da ruwan duwatsu da wasu matasa suka yi wa shugaban kasar, Daniel Noboa yayin zana zanga. An kama mutum biyar.
Kamfanin CCETC na kasar Sin zai gina tashar wutar lantarki da wurin masana’antu a Ogun, yayin da Gwamna Abiodun ke jawo masu zuba jari don bunkasa tattalin arziki.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatarda jawabi ta bakin mataimakinsa, Kashim Shettima, wanda ya wakilce shi a babban taron Majalisar Dinkin Duniya a Amurka.
Shugaba Donald Trump na Amurka da Firayim Ministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu sun bayyana shirin zaman lafiya mai matakai 20 a Fadar White House.
Kotu ta yanke wa shahararren mawakin hip-hop, Sean “Diddy” Combs, hukuncin zaman gidan yari na fiye da shekaru huɗu kan tuhumar da ta shafi karuwanci a Amurka.
Tsohon Shugaban Hukumar NBS na kasa, Yemi Kale ya ce Najeriya ce kasa ta 2 a jerin kasashen da suka fi yawan talakawa a duniya, ya bukaci a tashi tsaye.
Isra'ila ta kwace wasu jiragen ruwan Global Sumud Flotilla da ke shirin shiga Gaza. Sun kama mai fafutuka Greta Thunberg da wani Sanatan kasar Ireland a hanyar Gaza.
Kasashen Duniya
Samu kari