Kasashen Duniya
Koriya ta Arewa ta nuna goyon baya ga Iran yayin da ake fafatawa tsakanin Iran da Isra'ila a Gabas ta Tsakiya. Kim Jong Um ya gargadi Amurka da kawayenta.
Rundunar sojin Isra'ila ta tabbatar da cewa Iran ta kara harbo makamai 30 masi ƙinzami amma an yi nasarar kakkaɓo masu ba tare da raunata kowaba da daddare.
Kasashen duniya da suka hada da Saudiyya, Rasha, Najeriya, Pakistan, Turkiyya sun yi Allah wadai da harin da Isral'ila ta fara kaiwa kasar Iran kan mallakar nukiliya
A labarin nan, za a ji cewa hukumomin kasar Iran sun bayyana cewa manhajar WhatsApp, mallakin kamfanin Meta yana mika bayanan 'yan kasar ga Isra'ila.
Wasu makamai masu linzami da Isra'ila ta harba sama sun gaza tashi sama sosai sun fado kan Yahudawa a birnin Tel Aviv. Isra'ila ta fara rasa makamai.
Jagoran juyin juya hali na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya nuna cewa kasarsa ba za ta nuna tausayi ba a yakin da take yi da haramtacciyar gwamnatin Isra'ila.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Cif Femi Fani-Kayode ya nuna damuwarsa kan kalaman barazana da Donal Trump ya yi gameda jagoran addinin Iran.
Bayan nazarin abin da ke faruwa a rikicin Iran da Isra'ila, akwai bukatar mu kalli tasirin rikicin kasashen ga tattalin arzikin duniya, musamman farashin mai.
Rasha ta kai hari mai tsanani kan Kyiv, inda ta kashe mutane 15. Shugaba Zelenskyy ya kira harin da mafi muni yayin da ya nemi kasashen duniya su ce wani abu.
Kasashen Duniya
Samu kari