Kasashen Duniya
Kasashen Greenland da Denmark sun yi watsi da tayin Donald Trump na tura jirgin asibitin ruwan teku domin kula da marasa lafiya a tsibirin Arctic.
Kasashen Larabawa da Musulmi sun yi Allah-wadai da kalaman jakadan Amurka a Isra’ila, Mike Huckabee, kan fadada ikon Isra’ila, suna yin gargadi kan illolinsa.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya zagi alkalan da suka hana shi kakabawa Najeriya da wasu kasashe haraji. Ya ce zai kawo sabon haraji na 10% kan kasashen duniya.
Kotun Koli ta soke kakaba harajin Donald Trump, ta ce bai da hurumi ba tare da amincewar Majalisa, yana jawo sabbin muhawara kan ikon shugaban kasa.
Alamu na nuni da cewa akwai yiwuwar Amurka ta kai hari kan Iran saboda shirinta na nukiya. Kasar Iran ta ba da tabbacin cewa za ta maida martani mai zafi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bai wa ƙasar Iran wa’adin kwanaki 10 zuwa 15 domin cimma yarjejeniya kan shirin nukiliyarta ko kuma su fuskanci matsala.
Gwamnatin Birtaniya ta hana shugaban Amurka amfani da sansanin sojinta wajen kai hari kasar Iran. Ta bayyana cewa hakan ya saba dokar kasa da kasa.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Turkiyya ta jaddada kyakkyawar alakar da ke tsakaninta da Najeriya, har ta kara ayyana aniyar taya yaki da yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji cewa bincike ya karya ikirarin Femi Fani Kayode, tsohon Ministan da ya yi ikirarin cewa ana safarar al'aurar maza zuwa kasar China.
Kasashen Duniya
Samu kari