Kasashen Duniya
Ramadan 2026: Jerin ƙasashe 4 ciki har da Oman da Turkiyya sun tabbatar da cewa za a fara azumin watan Ramadan a ranar Alhamis 19 ga Fabrairu, 2026.
Wani ɗan Najeriya mai suna Abubakar Adamu ya roƙi gwamnatin tarayya ta dawo da shi gida daga Rasha, yana zargin an yaudare shi shiga soja ba da son shi ba.
Erdogan ya naɗa Akin Gurlek a matsayin Ministan Shari'a, matakin da ya janyo dambe a majalisar Turkiyya da kuma fushin jam'iyyar adawa a ranar 11 ga Fabrairu, 2026.
Wasu ƙasashe na iya ƙin karɓar jakadun Bola Ahmed Tinubu saboda ƙarancin lokacin wa’adin mulkinsa, lamarin da ke jefa nadin jakadun cikin shakku.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi magana kan tattaunawar da aka yi tsakanin Amurka da Iran. Trump ya bayyana cewa tattaunawar ta yi ma'ana sosai.
Harin ƙunar-bakin-wake a masallacin Shi'a dake Islamabad ya jawo mutuwar masallata 31 tare da jikkata 169; an auuama dokar ta-ɓaci a asibitocin Pakistan yau Juma'a.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Amurka ya wallafa wani bidiyo da ya nuna Barrack Obama da matarsa Michelle a matsayin birrai a shafinsa na Truth social.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Turkiyya ta sanar da cewa za ta ci gaba da ba wa Najeriya gudunmawa domin kawar da ta'addancin da ya addabi sassa daban-daban.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gargadi jagoran Iran Ayatollah Ali Khamenei yayin da rikicin kasashen biyu ke kara tsananta a kwanakin nan.
Kasashen Duniya
Samu kari