Kasashen Duniya
Daga shiga ofis, Joe Biden ya rattaba hannu a kan sababbin dokoki 17 a Amurka. Sabon shugaban Amurkan ya jingine maganar gina katanga tsakaninsu da Mexico.
Mun kawo jawabin Donald Trump na karshe a tarihi a matsayinsa na Shugaban kasar Amurka. Donald Trump ya fadawa Masoyansa ‘Zamu dawo’, ko me yake nufi da hakan?
Joe Biden ya karya tarihin da Donald Trump ya kafa a siyasar Kasar Amurka a 2017. A yau suka shiga litattafan tarihi yayin da aka nada sabon Shugaban Kasa.
Kaf Afrika Mawaki 1 za a ji wakarsa a bikin rantsar da Joe Biden. ‘Destiny’ ta Burna Boy samu shiga cikin jerin wakokin da za a saurara wajen rantsarwar yau.
Yau Larabar nan, rana ce mai tarihi a Amurka inda a rantsar da Joe Biden a matsayin Shugaban kasa, shi kuma Donald Trump ya yi kwanan karshe a White House.
Shugaba mai jiran gado, Joe Biden, zai yi waje da tsare-tsaren Donald Trump a kwanaki 10 na farko. Joe Biden zai yi karin kumallo da maganar kasashen Musulmai.
Mun kawo abubuwan da ka ke bukatar sani game da Jagorar adawar, Nancy Pelosi. Zaku ji takaitaccen tarihin Shugabar Majalisar da ta hana Donald Trump sakat.
Bayan an hana Donald Trump amfani da Twitter, an soma dakatar da rikakkun Masoyansa. Kwanaki aka rufe shafin shugaba Trump duk da ya na da mabiya miliyan 88.
Majalisar wakilai tana yunkurin sake tsige Donald J. Trump bayan aika-aikan Capitol. ‘Yan Majalisar Amurka sun kinkimo maganar sauke Shugaba Donald Trump jiya.
Kasashen Duniya
Samu kari