Kasashen Duniya
Wani bakin fata daga Legas ya shiga littafin tarihin Amurka, ya nuna baiwar kwakwalwa da Allah ya yi masa. Lanre Sanusi ya samu maki 3.8 a matsayin CGPA dinsa.
A 2021 Dr. Goodluck Jonathan da wasu tsofaffin Shugabannin kasashe da su ka yi mulki za su karbi lambar girma. Bayan haka Jonathan zai yi magana a taron AfBA.
Za ku ji cewa an gano shirin awon gaba da kudin da aka bada domin sayen tsummar rufe fuska.’ Yan damfara sun nemi su yi gaba da kudin kwangilar tsummar fuska.
Za ku ji irin nanyan abubuwan da su ka girgiza kasashen Duniya a cikin shekarar nan ta 2020. Daga ciki an shirya zaben da ya ba Jama’a mamaki a kasar Amurka.
Gwamnatin Tarayya ta kirkirowa Matafiya wasu sharudan shigowa Najeriya. Sai an tabbatar da lafiyar duk wanda zai shigo Najeriya daga UK da kuma Afrika ta Kudu.
PTF ta ce takunkumin tafiya ya na jiran mutane akalla 100 da su ki kauracewa gwajin COVID-19. Gwamnatin Tarayya za ta dakatar da fasfon wadanda su ka ki gwaji.
Cibiyar Africa Centre of Excellence for Genomics of Infectious Diseases ta gano cewa akwai sabuwar samfurin Coronavirus da ta rikida a kasar waje a Najeriya.
Mun koma batun kiwon lafiya, za mu ji cewa sabuwar samfurin COVID-19 da ta barko ta kawo yiwuwar hana zirga-zirga a Najeriya.Babu mamaki PTF ta kawo maganar.
Kwanan nan za a fara aiki da sabon maganin da ake sa rai zai warkar da Coronavirus. Gwamnatin Amurka za ta aikawa kasashe maganin domin a samu saukin cutar.
Kasashen Duniya
Samu kari