Kasar Saudiya
Za ku ji jerin Shugabannin Kasashen da su kayi shekaru a mulki don wasu Shugabannin da aka gaji da su a Kasar su. Daga cikin su akwai Shugaba Teodoro Obiang Nguema na Kasar Equatorial Guinea ya shafe shekara kusan 40 yana mulki.
Mun samu labari cewa Shugaban Kasar Faransa Macron ya taba aiki a Birnin Tarayya Abuja lokacinyana Matashi. Matashin Shugaban kasar dai ya dawo Birnin Tarayya Abuja wannan karo bayan ya dade da barin kasar ya gana da Buhari.
Za ku ji cewa Kasar nan na cikin jerin Kasashen da su ka hadarin zama ga mata. Bayan Kasar Indiya sai irin su Saudi Arabia. Ana fama da fyaden tsiya a irin su Indiya ko da addinin su dai sam bai yadda da wannan mummunar dabi’a ba.
A jiya ne dokar da kasar Saudiyya ta saka akan bawa mata damar tuka mota zata fara aiki gadan gadan. An kwashe shekaru masu dumbin yawan gaske a kasar ta Saudiyya ba tare da an baiwa mata damar tukin motar ba sai a wannan karon
Jirgin saman da ke dauke da kungiyar kwallon kafa na kasar Saudiyya ya sauka lafiya a garin Rostov-on-Don inda za su kara da kasar Uruguay a yau Laraba 19 ga watan Yuni bayan rahotannin da aka samu cewa fuka-fukin jirgin ya kama d
Hukumar ‘yan sanda a jihar Naija tayi nasarar cafke wasu matasa guda biyu da suka addabi mazauna yankin Sabon Mariga dake karamar hukumar Kafi da satar mutane domin neman kudin fansa. Jami’an ‘yan sanda dake aiki a ofishin hukumar
Cikin wani rahoto mai kunshe da ban al'ajabi ya bayyana cewa, wani matashin mutum ya kashe kansa yayin da ya jefo kansa tun daga saman bene na kololuwa dake babban Masallaci mai alfarma na Birnin Makkah a can Kasar Saudiyya.
Wani mutumin kasar Amurka mai suna Harvey Winston, wanda ya kasance tsohon dogari a kasar Saudiyya ya bayyana cewa daya daga cikin yarimomin masarautar Saudiyya ya baiwa fitaciyyar jarumar fim din Amurka, Kristen Stewart kudi.
Za ku ji cewa a yau kuma mun shiga littatafan Tarihi na Duniya a wannan karo inda mu ka kawo maku Garuruwan da su ka fi kowane tsufa a Duniya. Bangaren binciken tarihi na Kungiyar UNESCO ta yi wannan nazari kwanaki.
Kasar Saudiya
Samu kari