Kasar Saudiya
An nada Samar Bint Mazin Salih a matsayin jakadar kasuwancin kasar Saudiyya ta kasar Japan, Samar ta kasance mace ta farko da kasar ta Saudiyya ta fara baiwa mukami mai girma irin wannan. Ministan kasuwanci da cinikayya na kasar
Mun samu rahotton cewa kasar Saudiyya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kasar Vatican inda zata fara coci-coci saboda mabiyya addinin Kirista da ke zaune a kasar ta Saudiyya kamar yadda Breitbart ta wallafa. Rahotton yace b
Najeriya da China sun shiga wata yarjejeniya ta musamman na tattalin arziki. Wannan yarjejeniya zai taimakawa kasashen 2 wajen tattalin kudin kasar wajen su kuma alakar da za a kulla tsakanin kasashen na Afrika da Asiya.
Mun shiga Kasar Ingila ta Turai inda yanzu mu ka kawo maku wasu daga cikin karfin ikon da Sarauniyar Ingila ta ke da shi a kasar ta. A Birtaniya dai har yanzu Sarauniyar ta na da martaba kamar yadda tsarin mulki ya tanada.
NAIJ.com ta ruwaito wata ma’abociyar kafar sadarwar zamani na Twitter, Amal Abdul ce ta bayyana wannan labari a shafinta, inda tace Amarya da ba’a bayyana sunanta ba yar asalin kasar hadaddiyar Daular Larabawa, wato Dubai.
Wannan dai shine karo na farko da kungiyar kokawa ta Amurka WWE ta shirya wani gagarumin wasa a birnin Jiddah dake kasar Saudi Arabia. Shahararren dan wasan kokawar nan na kasar Amurka John Cena shine ya zama gwarzon wasan a wata
A wata hirar da jaridar Times ta Amurka tayi da Yariman kasar Saudiyya, MBS, yace kasarsa tayi aiki tukuru a Afirka don ganin ta rage tasirin Iran a Nahiyar, inda tayi nasarar karya karfin kasar Iran a Afirka da kaso 95 cikin 100
NAIJ.com taci karo da wani labari da ke nuna irin halin gaskiya da dattaku na yan Najeriya. Wani mutum dan Najeriya ya nuna tsantsar amana da dattako ta hanyar mayar wa hukuma jakar kudin da ya tsinta a kasar Saudiyya a lokacin da
A duniya, ana samun kusan miliyan 214 da cutar duk shekara da kuma biliyan 3.3 a kasashe 106 da ke da damar samu. Kusan mutuwar mutane 438,000 aka danganta d cutar a 2015 a Afirika, inda kusan kashi 90 na mace mace daga cutar ne
Kasar Saudiya
Samu kari