Kasar Saudiya
Aure na daga cikin abubuwa masu muhimmanci a rayuwar mutum. Burin duk wanda ya yi aure shine babu rabuwa sai dai idan mutuwa ce zata raba. Yanzu dai wani aure da ya mutu tsananin wani Ango da Amaryar sa ya shiga tarihi a matsayin
Jakadan Ƙasar Amurka a Najeriya ya bayyana babban abin da ya fi zama hadari a Najeriya kuma yace ba cin hanci ko kuma karbar rashawa ba ne. Jakadan yace watsi da dokar kasa ya fi satar dukiyar jama’a muni a Najeriya.
Rahotanni da muka samu daga Sky News ya bayyana cewar an gano gawar Jamal Khashoggi, dan jaridar kasar Saudiyya da ake zargin masarautar Saudiyya na da hannu cikin bacewarsa da yi masa kissar gilla. Wata majiya ta fada wa Sky News
Obasanjo na wadannan kalamai ne a bainar jama'a yayin gabatar da jawabi a wurin wani taron hadin gwuiwa tsakanin bankin duniya da IMF a garin Bali, kasar Indonesia. "Zamu samu shugaban kasa da zai sa hannu a kan yarjejeniyar, ba
Haka zalika jirgin zai ratsa biranen har zuwa bahar maliya, inda tashar jirgin rawu na biyu mafi girma a kasar yake, watau tashar jirgin ruwa ta tunawa da Sarki Abdullahi, sa’annan za dauki adadin fasinja miliyan uku a duk shekara
A yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke kasar Amurka domin halartar taron koli na majalisar dinkin Duniya karo na 73 dake gudana birnin New York, ya samu zantaawa da wasu gagga gaggan shuwagabannin kasashen Duniya.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya halarci bikin bude wata makarantar Islamiyya a unguwar Kaura dake garin Zaria, a jiya Lahadi. Tsohon jakadan Najeriya a kasar Ingila, Dalhatu Sarki Tafida, ne ya gayyaci gwamna El-Rufa'i bi
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban tawagar ma’aikatan kiwon lafiya na Najeriya, Ibrahim Kana ne ya tabbatar da mutuwar mahhajatan, inda yace hadarin ya faru ne a ranar Juma’a 31 ga watan Agusta. Mun samu labarin wani mummunan h
Daga karshe shugaban kwamitin likitocin Najeriya Dakta Ibrahim Kana yace ana cigaba da duba bidiyon hatsarin don samun cikakken bayani. mutuwar wannan mutumi ya kawo adadin mahajjatan Najeriya da suka rasu a kasa mai tsarki zuwa m
Kasar Saudiya
Samu kari