Kasar Saudiya
Bayan kwanaki takwas da dawo wa daga kasar Saudiya inda ya gudanar da aikin Umara, shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tashi daga birnin Abuja a ranar Alhamis zuwa birnin Jedda na kasar Saudiya.
Fadar Shugaban kasa tayi karin haske a game da abin da ya hana Buhari ganawa da Sarkin Saudi a lokacin da ya je Umrah. Ahmad ya fadi meya hana Buhari ganin keyar Sarkin Saudi a lokacin da ya je Umrah.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wakilan al'ummar Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya a ranar Talata, 21 ga watan Mayu, 2019. Yayin takaitacciyar ganawar tasu, wakilan 'yan Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya, sun sanar
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan shian sun harba makaman ne da nufin su isa biranen Makkah da Jiddah, amma Allah bai basu nasara ba sakamakon rundunar Sojan saman Saudiyya ta tarwatsa makaman tun basu kai ko ina ba a sama.
Buhari ya ziyarci kasar Saudiyya ne domin gabatar da aikin Umrah. Ganawar ta shugaba Buhari da Tinubu da ragowar manyan mutanen na zuwa ne a daidai lokacin da ya rage kwanaki kalilan a rantsar da shi a matsayin zababben shugaban
Mun samu labari cewa wadanda za su tafi aikin Hajji ta Adamawa za su biya kudin da bai kai sauran jihohi ba. Mahajattan Adamawa za su biya Miliyan 1.5 domin su sauke farali a bana.
Bayyanar wani faifan bidiyo da ya nuna yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sassarfa cikin karsashi yayin ibadar aikin Umara a birnin Makkah na kasa mai tsarki, ya sake janyo cecekuce dangane da koshin lafiyar sa.
Jami'an yadda labarai na hukumomin, Malam Yunusa Abdullahi da Muhammad Lawal sun bayyana hakan ne a cikin sanarwar da suka fitar a Kaduna da Abuja. Sanarwar ta ce Cibiyar Kula da Aikin Hajji na Kasa ta amince da N1, 549,297.09 a m
A ranar Alhamis 16 ga watan Mayun 2019 ne Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da tawagarsa suka isa birnin Madina na kasar Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah a cikin watan Ramadan mai cike da albarka. Shugaban kasar ya s
Kasar Saudiya
Samu kari