Kasar Saudiya
Bishiyoyi da dazuka suna da matukar muhimmanci ga mutane musamman a wannan zamanin da muke ciki da ake ta samun matsala na kwararowar hamada, amfani da sinadarai masu guba, hayakin ababen hawa da dai sauransu. Yanzu haka zafi...
Da alamun cewa aikin Hajji zai kara tsada a 2020 bayan Saudi ta ribanya kudin takardun zama na biza, Masu komawa Hajji a shekara mai zuwa sai sun yi da gaske domin kudi ya tashi.
Sanarwar ta fayyace dalilai, inda ya hikaito yadda a shekarun baya limamai ke shiga masallatan ba tare da rakiyar Askarawa ba. Sai dai lamarin ya sauya zani bayan faruwar wasu ababe da suka sanya aka dauki mataki babu shiri.
An kori wata yarinya 'yar kasar Saudiyya daga makaranta saboda wata cuta da take fama da ita mai suna 'Treachers Collins Syndrome' wacce ta canja mata yanayin halittar kunne, ido da kuma wasu sassa na fuskar ta, hakan ya sanya...
Wani Bawan Allah wanda Haifaffen Najeriya ne ya zama babban Masanin tarihi a kasar Birtaniya. Wannan mutumi wanda Rabi-‘Dan Najeriya ne ya na cikin masu ilmin da ake ji da su yanzu a Duniya.
Fitattun jarumai na duniya goma sha biyar ne suka karbi kyaututtuka a ranar Litinin dinnan da ta gabata 14 ga watan Oktobar nan, a wajen taron bikin da aka yi na karrama manyan jaruman duniya a birnin Riyadh na kasar Saudiyya...
Jarumin wanda ya shahara musamman a fina-finan soyayya a masana'antar Bollywood, ya wallafa sakon godiya ga kasar Saudiyya a zauren sada zumunta na Twitter, tare da watsa hotunan yadda bikin ya gudana.
Rahotanni daga kasar Saudiyya sun kawo cewa mutane 35 dake aikin umurah sun mutu sakamakon hatsarin motar da yayi sanadiyar konewarsu kurmus har lahira.
‘Dan Majalisar Arewa ya samu karin matsayi a Majalisar Afrika. A jiya ne dai aka nada Hon. Fulata Shugaban ‘Yan Majalisar Afrika ta Yamma a matsayin Shugaban IPU na kasashen da ke makwabtaka da Najeriya.
Kasar Saudiya
Samu kari