Karatun Ilimi
Shugaban kasar, wanda Ministan Harkokin Cikin Gida, Abdurahman Bello Danbazau ya wakilta ya ce ayyukan sun hada da titi mai tsawon kilomita 4.5 a cikin jami'ar da kuma magudanun ruwa fiye da kilomita biyu wanda ya fara daga cikin
Gidauniyar Aliko Dangote ta gina rukuni dakunan kwanan dalibai guda 10 a jami'ar Ahmadu Bello dake garin Zaria a jihar Kaduna. Wannan shine karo na farko da aka kara gina dakin kwanan dalibai a jami'ar a cikin shekaru 40 da suka
Za ku ji abubuwan da su ka faru a wajen taron yaye ‘Daliban Jami’ar ABU. Dangote ya ci taro wajen bikin Yaye ‘Daliban ABU Zaria. Jami'ar ta dai yaye 'dalibai sama da 15,000 a wannan shekarar.
Skyline University Nigeria (SUN), jami'a mai zaman kanta ta farko a jihar Kano, tayi bikin daukan sabbin dalibai 82 a karo na farko da zasu fara karatun digiri a zangon shekarar 2018/2019. An dauki daliban ne a tsangayoyin karatu
Akwai aiyuka da dama a Najeriya da suke kawo wa masu yinsu kudi. Yawancin irin wadannan aiyuka suna bukatar basirar mutum, gogewarsa ko kuma ilimin da yake da shi. Idan mutum yana da daya daga cikin wadannan abubuwa uku, zai iya
Mun ji labari cewa kungiyar NUT ta Malaman Najeriya da ke jihar Adamawa, ta na sa rai cewa gwamnatin PDP da za a kafa kwanan nan a jihar za ta karawa Malaman makarantan jihar albash zuwa N32, 000 a duk wata.
Mun ji labari cewa wata Jami’a a Arewa za ta ba Dangote kyautar Digiri saboda taimakon da yake yi wa al’umma. Kwamared Hassan Adebayo Sunmonu shi ma zai samu shaidar Dakta tare da Alhaji Aliko Dangote.
Hukumar JAMB mai kula da shiryawa dalibai jarrabawar neman shiga jami'o'i a Najeriya ta ce za ta jajirce wajen tabbatar da kyakkyawan sakamako yayin da ke ci gaba da gudanar da jarrabawar cikin inganci da nagarta a bana.
An samu wata daliba mace daga jami’ar Ahmadu Bello dake garin Zariya da ta ciri tuta a tsakanin kafatanin daliban jami’ar gaba daya ta hanyar lashe lambar yabo ta dalibar da tafi hazaka a jami’ar gabaki daya, Legit.ng
Karatun Ilimi
Samu kari