Karatun Ilimi
Yayin da tsadar man fetur ke kara ta'azzara, gwamnatin jihar Edo ta bayyana cire kwanaki biyu cikin biyar kwanaki biyar na mako, inda za a koma karatun kwana 3.
Wata yar Najeriya ta ankarar da iyaye su yi taka tsan-tsan kana su rika bincikar litatttafan karatun 'ya'yansu domin tabbatar da abubuwan da ke ciki suna layi.
Kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a jihar Kano ta gurfanar da wani matashi Ali Dan-Asabe a gaban kotu kan damun daliban makarantar Islamiyya da kayan sauti
Wata matashiya 'yar bautar kasa a Najeriya ta yi abin a yaba inda ta shirya dawo da kudin alawus da aka biya ta N330,000 madadin yadda aka saba biyansu N33,000
Wani faifan bidiyo ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da aka gano wani dalibin makaranta ya mari kan malaminsu yayin da yake musu bayani da abokansa.
Kungiyar Dalibai ta Najeriya ta bayyana abubuwan da ya kamata gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi don samar da ingantacciyar rayuwa ga 'yan Najeriya.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya ce gwamnatinsa ta yi alkawarin daukar malaman makaranta 5,000 don inganta ilimi a jihar, za a fara karatun rana.
Ministan ilimi a gwamnatin Buhari Malam Adamu Adamu ya bayyana cewa baya da ilimin komai a bangaren ilimi lokacin da shugaban kasa ya ba shi mukamin ministan.
Hawaye sun fara kwaranya a fuskoki yayin da Farfesa na farko a fannin Geology, Farfeaa Mosobalaje Olaloye Oyawoye ya kwanta dama bayan cika shekaru 92 a duniya.
Karatun Ilimi
Samu kari