Kannywood
Shari’o’in cin zarafin Naira da tallata rashin tarbiya sun janyo hankalin jama’a a Arewa, inda Hamisu Breaker da wasu masu nishadi suka gamu da hukuncin dauri a 2025
Fitaccen mawaki a jihar Kano, Aminu Lajawa Mai Dawayya ya bayyana irin nasarorin da ya samu a lokacin da ya yi fice a Kannywood da waka shekarun baya.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Nuhu ta bayyana halin da ta shiga bayan hadarin da ta yi. Ta ce tana fatan ta yi aure kafin Allah ya karbi rayuwarta.
Jarumar Kannywood, Nusaiba Muhammad Ibrahim wacce aka fi sani da Sailuba, ta ce musuluntar wata ce ta ja hankalinta zuwa fim duk da dai daman tana sha'awa.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Nuhu ta rusa kuka ana tsaka da hira da ita kan halin da ta shiga bayan shekaru a harkar fim. Ta ce bata taba yin aure ba.
Ana zargin mawaki Ali Jita da amfani da baitocin Yakubu Musa a wakarsa ta Amarya, lamarin da ake ganin zai iya kai shi gaban kotu bisa zargin satar fasaha.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa fitacciyar jarumar Nollywood ta bayyana irin jarabawar da ta hadu da ita bayan tashin gobara a ofishinta da ke Lagos.
Jarumin Kannywood, Tijjani Faraga ya yi martani ga Sheikh Abubakar Lawan Triumph bayan da ya caccake shi kan barranta da kungiyar Izalah a wani bidiyo.
Fitaccen jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya fara rigima da masu kallon Izzar So kan zargin shirin ya yi tsawo da yawa. Ya mayar da martani mai zafi, ciki har da zagi.
Kannywood
Samu kari