Kannywood
Shahararriyar jarumar fina-finan Nollywood, Doris Ogala ta ba da labarin yadda ta mutu, ta je cikin aljanna, amma Ubangiji ya umarce ta da ta dawo duniya.
Bayan rasuwar fitaccen jarumin Kannywood, Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nuna alhinin rasuwar Abdullahi Shuaibu da aka fi sani da Karkuzu a Jos.
Jarumin Kannywood, Malam Abdul Kano da aka fi sani da Baba Karkuzu rasuwa bayan rashin lafiya da ya yi fama da ita. Ali Nuhu ya sanar da rasuwarsa a Filato.
Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah ya yabi Baban Chinedu da ya fara wa'azin kalubalantar Kiristoci a Najeriya. Asadussunnah yana tare da Baban Chinedu.
Jarumi a masana'antar Kannywood, Sadik Sani Sadik ya ce yana fim ne ba don koyar da tarbiyya ba, illa neman kuɗi kawai saboda tarbiyya daga gida ake samu.
Shahararren jarumin fina-finan Kannywood, Abubakar Waziri ya ce da ba ya harkar fim, da ya zama malamin addini saboda yana da sha’awar gyaran al’umma.
Wasu daga cikin mawakan Kannywood da suka sauya sheka zuwa APC sun gana da gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf a gidan gwamnati da yammacin Talata.
Shahararriyar jarumar fina-finan Nollywood, Mama Ereko, ta bayyana wahalhalun da ta sha a aurenta inda ta ce mijinta na kawo mata gida a gabanta.
Fitacviƴar jaruma a masana'antar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta ce babu maganar an shigo azumi, duk wanda ya ɗauki alhakinta, Allah ya bi mata hakƙinta.
Kannywood
Samu kari