Jihar Kaduna
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka miyagun 'yan bindig yayin wani artabu a jihar Kaduna. Sojojin sun hallaka 'yan bindiga mutum biyar.
Yayin da ake zargin Nasiru El-Rufai kan badakala a gwamnatinsa, jami'yyar PDP a jihar Kaduna ta shawarci Gwamna Uba Sani game da gayyatar EFCC da ICPC kan lamarin.
Ana ganin cewa Gwamnatin Uba Sani ta taso Nasir El-Rufai a gaba duk da alakar da ke tsakanin mutane. Shehu Usman Adamu bai ganin rigima ake yi a Kaduna.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da nasarar dakile harin garkuwa da ‘yan bindiga a suka kai kan Sarkin Ninzo, Alhaji Umar Musa, a karamar hukumar Sanga.
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya yaba da yadda 'yan majalisar jiharsa suka bankado zargin badakala a gwamnatin Nasir El Rufa'i.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar LP, Peter Obi ya ziyarci Tijjani Babangida a jihar Kaduna bayan ya gamu da hatsarin mota a watan Mayu.
ani lauya mai kare hakkin ɗan Adam, Mike Ozekhome ya gargadi gwamnatin Kaduna kan yin gaggawar tuhumar Nasiru El-Rufai ba tare da ba shi damar kare kansa ba.
Wasu ƴan bindiga sun kai hari fadan sarkin Ninzo a karamar hukumar Sanga da ke jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da matarsa a cikin daren jiya Laraba.
Wani dan majalisar dokokin jihar Kaduna, Henry Marah, ya yi zargin cewa tsohon gwamnan jihar, Nasir Ahmad El-Rufai ya karbo kudade ba tare da yin aikin komai ba.
Jihar Kaduna
Samu kari