Jihar Kaduna
Wasu masu zanga-zanga sun dira gidan gwamnatin jihar Kaduna. Sun bukaci gwamnan jihar, Uba Sani, ya cafke magabacinsa Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka wani matashi bayan ya kai musu kudaden fansa a jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun ce ya yi musu tsaurin ido ne.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura sakon jaje bayan rasuwar mai martaba Dakta Tagwai Sambo wanda shi ne mafi dadewa kan karaga a Arewa. Ya yi shekaru 58.
Wasu 'yan bindiga sun kai farmaki a jihar Kaduna inda suka tafka sabon ta'addanci. A yayin harin 'yan bindigan sun hallaka mutum shida tare da sace wasu da dama.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya bayyana cewa ko kadan bai damu ba kan binciken da majalisar dokokin jihar ke yi masa.
Wasu ƴan bindiga sun kai hari kan mutane a lokacin da suka zauna tattauna wasu batutuwan yankinsu a ƙaramar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna, sun kashe mutum 5.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana yadda ta ke kashe N4b domin ciyar da dalibai 25,000 a makarantun kwana a jihar. Dakta Fauziyya Ada ce ta bayyana haka.
Rahoton da muke samu daga jihar Kaduna ya bayyana yadda aka kai ga hallaka wani kasurgumin dan bindigan da ya addabi jama'a a jihar Kaduna da ke Arewacin kasar.
An shiga wani irin yanayi a jihar Kaduna bayan mutuwar fitaccen basarake da ke sarautar Moro’a Asholyio da ke Manchok a jihar, Gwamna Uba Sani ya tura sakon jaje.
Jihar Kaduna
Samu kari