Jihar Kaduna
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kaduna ya kaddamar da aikin wani titi da jama'a suka dade suna fatan a yi masu na tsawon kusan shekaru 45.
An yi jana'izar fitaccen malamin musulunci, Sheikh Khalifa Usman Kusfa wanda aka fi sani da Rigi-Rigi a gidansa da ke Zaria a jihar Kaduna ranar Litinin.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima, ya je kaddamar da wank muhimmim aiki a jihar Kaduna. Ya ya yabawa Gwamna Uba Sani kan salon jagorancinsa.
Matar Sheikh Usman Kusfa, wanda aka fi sani da Sheikh Rigi-Rigi ta bayyana cewa mjinsu ya dade ba shi da lafiya amma bai kwanta a asibiti ba sai daga baya.
Sheikh Khalifa Usman Kusfa (Rigi-rigi) ya rasu a Kaduna; za a yi jana'izarsa a Zaria a yau 2 ga Fabrairu, 2026. Duniya ta yi rashin babban malami mai son Annabi.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Usman Kusfa Zariya ya rasu bayan fama da doguwar jinya a Kaduna. Malamin ya shahara da wa'azi a kafafen sadarwa.
Gwamna Uba Sani ya jinjinawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa yadda ya sa Tudun Biri a shirin sake gina matsugunan mutanen da rigingimu ya shafa a Najeriya.
Kashim Shettima ya buɗe rukunin gidaje 133 a Tudun Biri, Jihar Kaduna, a matsayin cika alkawarin Shugaba Tinubu ga al'ummar da harin sojoji ya shafa a bisa kuskure.
Wasu daga cikin gwamnoni 36 na Najeriya sun kasance tsofaffin sanatoci. Wadannan gwamnonin sai da suka fara zuwa majalisa kafin au dawo jagorancin jihohinsu.
Jihar Kaduna
Samu kari