Jihar Kaduna
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana garin Rijana a matsayin cibiya kuma matattarar yan bindiga a Najeriya, ya sha alwashin ceto mutanen da aka sace.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da harin da 'yan bindiga suka kai kan masu ibada a Kaduna. Ya ce gwamnati na kuskure.
An saki sunayen maz ada mata, wadanda ake zargin suna hannun masu garkuwa da mutane bayan farmakin da aka kai coci uku ranar Lahadi a jihar Kaduna.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Najeriya tabayar da tabbacin cewa ana aikin ceto wasu kiristoci sama da 100 da aka sace a Kaduna.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta fito ta yi magana kan wasu rahotannin da ke cewa 'yan bindiga sun sace mutane sama da 100 yayin da suke ibada a coci.
'Ya bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a wasu coci guda uku a jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da mutane da dama yayi hare-haren.
Gwamna Uba Sani ya lashi takobin marawa Tinubu baya a 2027 sakamakon tallafin dala miliyan 200 na aikin kaji da gina hanyoyin Kaduna a ranar 18 ga Janairu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa ra'ayi ya zo daya a karon farko a cikin lokaci mai tsayi tsakanon tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai da gwamnatin Tinubu.
Muhawara kan juyin mulkin 1966 da dalilin birne Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto a Kaduna. Masana tarihin sun bayyana tasirin wannan lamari ga Najeriya.
Jihar Kaduna
Samu kari