Jihar Kaduna
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun shiga wani masallaci sun yi harbi da bindiga ana sallar tarawihi. 'Yan ta'addan sun sace maza da mata 6 a masallacin.
Wani Fasto mai kira zuwa ga addinin Kirista, Usman Ibrahim ya karbi addinin Musulunci a hannun Baban Chinedu da Adam Ashaka a wajen Sheikh Ahmad Gumi a Kaduna
Rahotanni sun nuna cewa wuta ta kama a wasu sassan fadar Mai Martaba Sarkin Jema'a da ke garin Kafanchan a jihar Kaduna, an fara kokarin kashe wutar
Wasu masu zanga-zanga sun fito kan tituna a jihar Kaduna. Masu zanga-zangar sun bukaci a binciki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
Yan Najeriya sun yi ta surutai bayan bidiyon Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, yana ture Usman Ododo yayin ganawar gwamnonin da Bola Tinubu a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta sanar da dalilan da suka hana ta gurfanar da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i gaban kotu.
Kwamishina a Kaduna, Sadiq Mamman Lagos, ya bayar da ₦10m da shinkafa ga malaman addini don goyon bayan Uba Sani, tare da alkawarin ci gaba da goyon APC har 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na neman gwamnatin tarayya ta dauki alhakin lafiyar Nasir El-Rufai yayin tsare shi da ke janyo martani.
A labarin nan za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya fara zubar da jini ta hanci a yayin hukumar ICPC ke ci gaba da bincikensa a ofishinta.
Jihar Kaduna
Samu kari