Jihar Kaduna
Kungiyar Izala a jihar Kaduna ta kira taron gaggawa a Zaria da Sabon Garin Zaria tare da kira a dakatar da tafsiri saboda rikicin masallaci da ya taso.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta sake zama kan shari'ar Sheikh Sani Khalifa Abdulkhadir Zaria, wanda ake zargin yana da hannu a shirin juyin mulki.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bukaci masu rufin asiri da du rika taimaakawa talakawa marasa galihu a wannan wata mai alfarama don samun lada.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Kaduna ta samu nasarar hallaka yan bindiga da dama tare da kama wasu mamyan jagorori 17 a kananan hukumomi hudu.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba Sani, ya dawo da shirin daukar nauyin sauke faralin Kiristoci. An kwashe shekaru ba a yi a Kaduna.
Wani cocin Kirista a jihar Kaduna ya rabawa Musulmai sama da 1,000 kayan abinci yayin da aka fara azumin watan Ramadan 2026 domin tallafa wa marasa galihu.
Shugaba Tinubu ya naɗa Gwamna Uba Sani a matsayin Jakadan "Renewed Hope" don jagorantar yakin neman tazarcensa a 2027 da wayar da kan jama'a na APC.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Kaduna wanda ya ritsa da shugaban karamar hukuma. 'Yan bindigan sun kashe mutane.
A labarin nan, za a ji cewa Bulama Bukarti, fitaccen lauya a Najeriya ya bayyana cewa akwai kuskure a kalaman Nasir El-Rufa'i da ke kama da amsa laifi.
Jihar Kaduna
Samu kari