Jihar Kaduna
Yanzu muke samun labarin yadda tsohon gwamnan jihar Kaduna ya raba gari da jam'iyyar PDP da ya yi gwamna a cikinta. Wannan na zuwa ne a ranar 30 ga wata.
Ana cikin jimami yayin da mahaifiyar Dakta Zakeer wanda aka fi sani da Young Sheikh ta rasu a yau Juma'a 29 ga watan Satumba a Zaria da ke jihar Kaduna.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce babu wani rudani a hukuncin kotun zabe na ranar Alhamis, wacce ta kori karar jam'iyyar PDP da Isah Ashiru kan nasararsa.
Babbar jam'iyyar adawa watau PDP reshen Kaduna ta ce babu adalci ko kaɗan a hukuncin da Kotun sauraron ƙararrakin zaben gwamnan jihar Kaduna ta yanke.
Isa Ashiru Kudan, dan takarar zaben gwamna a jihar Kaduna ya bayyana cewa zai daukaka kara don kwato wa 'yan jihar hakkinsu inda ya ce ba don kashi ya ke yi ba.
Kotun sauraran kararrakin zaben jihar Kaduna ta yanke hukunci kan shari'ar da ake tsakanin Gwamna Uba Sani na jam'iyyar APC da kuma Isa Ashiru na jam'iyyar PDP.
Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda 'yan siyasa ke gudanar da shekaru hudunsu a mulki, ya ce shekarar farko na karewa ne kan zabuka da kuma zuwa kotu.
Dan takarar gwamnan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Kaduna, Rt Hon Isa Ashiru, ya bayyana ainahin hukuncin da kotun zabe ta yanke.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya yaba da namijin kokarin Kotun zaɓe bayan a cewarsa ta tabbatar masa da nasarar da ya samu a zaben 18 ga watan Maris.
Jihar Kaduna
Samu kari