Siyasar Amurka
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa Amurka ta kulla yarjejeniya da Iran kuma yakin da suke ya zo karshe, za a saka hannu kan yarjejeniyar.
A labarin nan, za a ji kasar Amurka ta kare kanta biyo bayan hallaka wasu jami'an kasar Indiya a tekun Oman, tana zargin sun dauko man kasar Iran.
Rundunar sojin Iran ta sanar da rufe mashigar Hormuz gaba daya kan hare-hare da ta ce Iran ta kai mata. Farashin danyen mai ya tashi a kasuwar duniya.
Ministan harkokin wajen Iran ya yi watsi da bukatar shugaba Donald Trum ta neman haduwa da Mojtaba Khamenei. Ya fadi dalilin daina ganin Khamenei a bainar jama'a.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasar Iran ba kamar Venezuela ba ne da za a shiga nan take a kai hari a fita. Ya ce Iran na da makamai sosai.
A labarin nan, za a ji jagoran Iran, Mojtba Khamenei ya shawarci jama'ar kasar da su yi tsayin daka wajen adawa da duk wani yunkurin raba kawunansu da makiya ke yi.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana son ganawa da jagoran Iran, Mojtaba Khamenei. Ya ce za su iya haduwa a gaba ba tare da fadin lokacin ba.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya shaidawa jami'ansa cewa ba zai koma yakin kai tsaye da Iran ba sai an kashe masa sojoji domin kawo zaman lafiya.
Majalisar dokokin Amurka ta kada kuri'ar nuna rashin goyon baya kan cigaba da yakin Amurka da Iran da Donald Trump ya kaddamar a watan Fabrairun 2026.
Siyasar Amurka
Samu kari