Jirgin Sama
Yadda ake kukan tashin man fetur, haka komai ya tashi, Man Jet A1 ko ATF da ake amfani da su a jiragen sama sun yi tsada, ‘yan kasuwa su na sayen lita a kan N1000
An shiga jimamin rashin Sanata Doug Larsen mai wakiltar Dakota ta Arewa a majalisar dattawan Amurka bayan ya gamu da mummunan hatsarin jirgin sama.
Hankali ya tashi da aka ji kara a cikin injin jirgin saman Bombadier Global Express 6000 a MMIA. Gwamnan jihar Osun ya na cikin jirgin da ya samu cikas a Legas.
Wani jirgin saman kamfanin sufurin jiragen sama United Nigeria Airlines ya sauka daga kan titinsa yayin da ya sauka a filin jirgin Murtala Muhammad jihar Legas.
Fasinjoji da sauran ma'aikata sun yi ta kansu yayin da wani hayaƙi da ake tsammanin wuta ce ta kama a filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke jihar Legas.
Sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar sun sanar da sake buɗe sararin samaniyar ƙasar ga jiragen jigila na ƙasashen duniya. Matakin na zuwa ne bayan da sojojin.
Bola Tinubu bai bukatar ya nemi kyautar fili daga wajen babban ministan Abuja. Nyesom Wike ya shiga ofis a makon da ya gabata, ya kama shirin aiki babu wasa.
Hukumar kula da filayen jiragen sama na Najeriya (FAAN) ta yi fatali da batun cewa shugabanta, Kabir Yusuf Muhammad, ya fitar da kuɗi domin siyo motar N200m.
Hadimin gwamnan jihar Akwa Ibom ya fito fili ya musanta batun cewa jirgin saman gwamnatin jihar, har yanzu yana hannun tsohon gwamnan jihar, Udom Emmanuel.
Jirgin Sama
Samu kari