Jihar Yobe
Allah ya yi wa mahaifiyar sarkin Machina da ke ke jihar Yobe rasuwa. Mahaifiyar Alhaji Dr Bashir Albishir Bukar Machina ta rasu ne bayan ta yi fama da jinya.
Gwamna Mai Mala Buni ya dauki ma'aikatan lafiya kimanin 424 a jihar Yobe domin inganta rayuwar al'ummar jihar. Ya ce zai cigaba da kula da harkar lafiyar al'umma.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da kafa sabuwar ma'aikatar kula da kiwon dabbobi. Gwamnan ya umarci a samar da dukkanin abubuwan da take bukata.
Mummunar gobara ta yi barna a jihohin Yobe, Kwara, da Taraba, inda ta kone shaguna da wuraren hutu tare da haddasa asarar dukiyoyi masu tarin daraja.
'Yan kasuwa sun gamu da jarrabawa a Yobe. An wayi gari da mummunan iftila'in gobara. Hukumar SEMA ta jihar ta sanar da Legit adadin asarar da aka tafka.
Dakarun rundunar sojin Operation Haɗin Kai tare da haɗin guiwar ƴan banga sun hallaka kwamandan Boko Haram, Abu Shekau da wasu ƴan ta'adda 4 a Yobe.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya bai wa mutanen da ambaliya ta rutsa da su da talakawa tallafin N2.9bn, ya kuma waiwayi masu kananan sana'o'i.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da sabon mafi karancin albashi gama'aikatan jihar. Gwamnan ya amince a fara biyan sabon albashin daga watan Disamba.
Hukumar Hisbah a jihar Yobe ta lalata kwalaben barasa da ta cafke a wani aikin sintiri da ta fita. Hisbah ta lalata barasar ne bayan ta kama ta a wani otel.
Jihar Yobe
Samu kari