Jihar Kano
Gwamnatin gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ta rufe Masallatai tare da kwashe littafan Sheikh AbdulJabbar Nasiru Kabara bisa umurnin kotun shari'a.
Wani ‘Danuwan Abduljabbar Kabara, Askia Kabara ya ba shi kariya, bai goyon bayan a kashe sa. Wannan Bawan Allah kani ne ga Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara.
Aminu Wali, korarran dan takarar gwamna na jihar Kano a jamiyyar PDP, yace zai garzaya kotun daukaka kara bayan korarsa da kotu tayi yana mai cewa akwai kuskure
Hajiya Rabi, mahaifiya ga tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya tsakanin 1999 da 2003, Ambasada Ghali Umar Na'abba ta rigamu gidan gaskiya kuma an yi jana'i
Kotu dake zamanta a jihar Kano ta yanke hukunci kan gardamar da ake yi na kujerar takarar gwamnan na PDP a Kano, kotun ta kori Wali ta tabbatar da Mohd Abacha.
Wasu rukunin gugan tsoffin kansilolin jihar kano ne suka hadu sukayiwa gwamna jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje alqunuti kan danne musu hakki da yayi..
Rashin zuwa shaida ta karshe da ɓangaren masu shigar da kara suka alkawarta gabatarwa ya kawo tsaiko a shari'ar Geng Quanrong, Ɗan China da ya kashe Ummita.
Hukumar hisbah ta cika hannu da wasu matasa 19 a jihar Kano a yayin da suke kokarin kulla auren jinsi daya. Cikin wadanda aka kama akwai mata 15 da maza hudu.
Dan takarar gwamnan jihar Kano a Jam'iyyar APC, Nasiru Yusuf Gawuna yace bazaiwa al'ummar jihar kano alkawarin komai ba, sai dai in yaci su gani, a aikace yayi
Jihar Kano
Samu kari