Jihar Kano
‘Yan NNPP sun karu a Jihar Kano, nasarar Jam’iyyar NNPP ta karu a zaben majalisa. Muhammad Bello Shehu ya doke Aminu Sulaiman Goro da Shuaibu Abubakar a Fagge
Sa'akaruyi na masarautar Karu a Abuja Municipal (AMAC), Cif Emmanuel Kyauta Yepwi, ya kwanta dama. Sarkin ya rasu ne a wani asibiti mai zaman kanta a jihar Kano
A yau Asabar ne Hukumar zabe INEC ta ke gudanar da zaben cike gurbi na mazabar Doguwa/Tudun Wada a jihar Kano biyo bayan ayyana zaben a matsayin inconclusive.
Yayin da ake gudanarda karishen zabe a wasu mazaɓaun Kano, wasi yan daban siyasa da yawa sun kai hari tare da tarwatsa mutane a rumafar da ke yankin Fagge.
A yau Asabar ne Hukumar zabe INEC ta ke gudanar da zaben cike gurbi na mazabar Doguwa/Tudun Wada a jihar Kano biyo bayan ayyana zaben a matsayin inconclusive.
Zababben gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya zargi Gwamna Abdullahi Ganduje da amfani da miliyoyi wajen daukar nauyin yan daba don su tarwatsa zaben Asabar.
Wasu mutum 3 sun shiga hannun jami'an ƴan sanda a jihar Kano, bisa zargin tilast wani almajiri cin bahaya ana azumi. Sun zargi almajirin ne da yi musu bahaya.
A ranar Alhamis, 13 ga watan Afrilu, rundunar yan sandan Najeriya ta sallami jami’anta uku da ke ba shahararren mawakin siyasa, Daura Adamu Kahutu Rarara tsaro.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Kano ta fada wa kotun sauraron kararrakin zabe cewa Abba Kabir Yusuf na NNPP kuri'a 178,378 ya samu ba miliyan ba.
Jihar Kano
Samu kari