Jihar Kano
A kowa ce shekara ana samun munanan abubuwa da ke faruwa, 2023 ma an samu irin wadannan abubuwa da su ka tayar da hankulan 'yan Najeriya baki daya.
Rahoton nan ya kawo dalla-dallar bayanin yadda Lauyoyin Abba, NNPP, da INEC su ka gwabza da na APC a Kotun koli. Alkali ya bukaci cin bayanin kuri'un da aka soke.
Hukumar yan sanda ta jihar Kano ya bayyana cewa ta gano wani shiri na kona gidan gwamnatin jihar Kano kuma ta ɗauki mataki kan waɗanda ake zargi da hannu.
Yayin da Kotun Koli ta tanadi hukunci a shari'ar zaben jihar Kano, 'yan Kwankwasiyya sun wuce da azumin da su ka dauka don neman nasara a Kotun Koli.
Gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da matashi mai suna Musbahu Yau a gaban babbar kotun jihar kan zargin caka wa abokinsa wuka a ciki har sai da hanji ya fito.
A yayin da wasu gwamnoni ke jiran rahoto daga majalisar jiharsu, tuni gwamnonin Katsina, Plateau da Delta suka sa hannu kan kasafin kudinsu har ya zama doka.
Majalisar jihar ta amince da naira biliyan 437 matsayin kasafin 2024 na jihar maimakon naira biliyan 350 da gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara gabatar wa majalisar.
Sanusi Bature Dawakin Tofa ya bada sanarwa cewa magoya bayan Abba Kabir Yusuf su dauki azumi. NNPP ta rasa duka shari’o’in zaben gwamnan Kano, ta komawa Allah.
Malaman addinin musulunci na kungiyoyi uku na Izala,Tijjaniyya da Kadiriyya sun hadu domin yi wa Nasiru Gawuna addu'o'in samun nasara a kotun koli.
Jihar Kano
Samu kari