Jihar Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da Abubakar Kurna, wanda ake zargin ya kashe matar da zai aura, Naja'atu Ahmad, kotuɓta bada umarnin kulle shi.
Kotun majistare a jihar Kano ta sake tasa keyar matashin dan jarida zuwa gidan gyaran hali na Kurmawa kan zargin cin mutuncin Gwamna Abba Kabir da Sanusi II.
Rikicin cikin gida a jam'iyyar NNPP ya kara ƙamari yayin ake zargin wasu jita-jiganta a jihohi biyar da yi mata zangon-kasa inda ta kaddamar da fara bincikensu.
Kwamitin da aka kafa domin sa ido kan rabon tallafin shinkafa a Kano ya ce jihar ta samu tirela 19 daga gwamnatin tarayya kuma an gama tsarin rabawa talakawa.
Yan kasuwar Abubakar Rimi da aka fi sani da kasuwar Sabon Gari a Kano sun yi korafi kan tilasta masu biyan makudan kudade da jami'an kwastam ke yi.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya nuna alhininsa kan ambaliyar ruwan da ta auku a jihar Borno. Ya yi addu'ar Allah ya jikan wadanda suka rasa rayukansu.
A wannan rahoton, za ku ji cewa Attajirin dan kasuwa, Alhaji Aminu Dantata ya ziyarci jihar Borno domin jajanta wa gwamnati da al'uma bisa iftila'in ambaliya.
Mai ba Abba Kabir Yusuf shawara ya ajiye mukami daga gwamnatin Kano ya koma APC. Sanata Barau Jibrin ya ce hakajn zai taimaka wajen kowo cigaba a APC.
A wannan labarin, mazauna unguwar Zango dake karamar hukumar Rimin-gado a Kano sun shiga tashin hankali bayan wani al'amari da ya afku a garin a ranar Asabar.
Jihar Kano
Samu kari