Jihar Kano
Kamfanin TCN ya ce matsalar wuta na shirin zama tarihi. An fara aikin inganta tashoshin lantarki a kasar nan. Kamfanin ya fara aiki daga jihar Legas.
Wata kotun babbar kotun shari'ar musulunci da ke Kano, ta mika sammaci ga Sanata Ibrahim Shekarau, kan rigimar wani fili da ya ba wata makarantar Islamiyya.
Dan majalisar wakilai, Abdulmumini Jibrin Kofa ya nemi afuwa kan kudirin haraji na Bola Tinubu bayan shawarin Kwankwaso. ya ce ba zai cuci Arewa ba.
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano, Ghali Mustapha, ya fito ya caccaki kudirin haraji wanda ya gwamnatin Bola Tinubu ta bullo da shi. Ya ce za su dakatar da shi.
Gwamnatin jihar Kano ta gano wasu gine-gine da aka yi ba bisa ka'ida ba a 'Kwankwasiyya City' inda ta shata su tare da rusa wasu saboda rashin bin ka'ida.
Hukumar alhazai ta jihar Kano ta mayarwa kowane alhaji alhaji sama da N61,000 sakamakon ɗaukewar wutar lantarki a Minna lokacin aikin hajjin shekarar 2023.
'Yan majalisar wakilai sun hassala. Dan majalisar Kano, Dr. Ghali Mustapha ya nemi Benjamin Kalu ya bar mukaminsa saboda yada labarin karya kan kudirin haraji.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta bayyana irin barnar da gobara ta yi a cikin watan Nuwamban 2024. Hukumar ta ce gobara ta lalata kayayyakin miliyoyin Naira
Dandazon kanana da matsakaitan 'yan kasuwar garin Dakata da ke karamar hukumar Nassarawa jihar Kano sun gudanar da sallar Alkunuti kan rashin wuta na kwanaki 70.
Jihar Kano
Samu kari