Jihar Kano
Rundunar 'yan sandan kasar mam ta tabbatar da cewa an samu sakaci daga wasu daga cikin jami'anta, wanda ya yi sanadiyyar batan dubban bindigun da gwamnati ta samar.
Wani kusa a jam'iyyar APC mai adawa a jihar Kano ya fara shirin ganin ya sulhunta manyan jagororin siyasar Ƙano. Ya bayyana cewa hakan zai taimaki jihar.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya, CAN ta bukaci jihohin Bauchi, Katsina, Kano da Kebbi su janye matakin rufe makarantu na makonni biyar don azumin Ramadan.
Hukumar Hisbah ta cafke wasu matasa da ake zargi da rashin yin azumi a ranar farko ta watan Ramadan. Jami'an hukumar sun kuma kama masu askin banza.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf za ta kashe N8bn domin shirin ciyarwa a watan Ramadan da muke ciki. Shirye-shrye sun kankama.
Karamin ministan gidaje, Abdullahi Ata, ya caccaki mataimakin gwamnan jihar Kano, kan kalaman da ya yi dangane da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Wasu masana sun yi ta hasashen farashin abinci zai yi sauki kamar yadda ake samu yanzu inda rahotanni suka tabbatar da cewa hatsi na kara raguwa a farashi.
Rundunar 'yan sandan Kano ta fitar da gargadi da shawari ga Musulmai yayin da aka fara watan Ramadan a fadin duniya. An bukaci jama'a su kiyaye dokoki
Masarautar Saudiyya ta hannun ofishin jaƙadancinta da ke Kano ta miƙawa gwamnatin tallafin tan 50 na dabino kamar yadda ta yi alkawari, za a ba mabukata.
Jihar Kano
Samu kari