Jihar Kano
Wasu 'yan daba dauke da makamai sun kai farmaki kan wani ofishin hukumar NSCDC da ke jihar Kano. Sun kai harin ne bayan an kashe wani mai satar waya.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da wakilan Tarayyar Turai (EU) domin hadin gwiwa kan ilimi da makamashi. Abba Kabir ya nemi karin hadin gwiwa da EU.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar ba zata wajen da ake dafa abincin mahajjatan Kano domin duba ingancin abincin da ake dafa wa 'yan Kano a Saudiyya.
A wannan labarin, za ku no cewa wasu kungiyoyin yan daba sun afkawa DPO a jihar Gombe lokacin da yake tsaka da sasanta su don tabbatar da zaman lafiya a tsakaninsu.
Kasar Faransa ta fitar da jerin kungiyoyin fararen hula 19 da suka samu tallafin N1.8bn a jihohin Najeriya 14. An raba tallafin ne domin kawo cigaba a Najeriya.
Kungiyoyin daliban jihar Kano sun bayyana takaicinsu bayan karin sama da 300% na kudin makarantar daliban jami'ar North West, inda suka ce bai dace ba.
NiMet ta yi gargaɗin ambaliya a Yuni 2025, musamman a Kano, Kaduna da wasu jihohin Arewa 7. Ta ja hankalin jama’a kan daukar matakan dakile ambaliya.
Hukumar NDLEA ta kama wasu mutane masu jagorantar safarar kwaya daga Najeriya zuwa Saudiyya a lokacin aikin Hajji. An kama masu dauke da kudin ganye a Kano.
A labarin nan, za a ji jam'iyyar NNPP ta bayyana takaicin yadda aka rasa rayukan matasa a tawagar 'yan wasan Kano suna dab da karasowa gida daga Ogun.
Jihar Kano
Samu kari