Jihar Kano
Jirgin Max Air dauke da fasinjoji 59 ya yi hatsari a jihar Kano. Tayar jirgin ta fashe tare da kamawa da wuta, amma jami’ai sun yi gaggawar kwace mutanen.
Rundunar 'yan sanda ta kama Abba Zizu, daya daga cikin hadiman gwamna Abba Yusuf da ke ofishin kwamishina bisa zargin cin zarafin wani ma'aikacin gwamnati a Kano.
Kungiyar Izala ta yi martani ga Sheikh Muhammad Bin Usman Kano kan masallacin Sahaba. Wanda ya gina masallacin ya ce sharrin shaidan ne ya kawo sabanin.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Ibrahim Adam a matsayin daya daga cikin hadimansa a kan yada labarai domin kara yadda ayuukan gwamnati.
An fara rade radin sauke Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin APC bayan Bola Tinubu ya ba shi mukami a FAAN. APC ta yi magana kan shugabancin Ganduje.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta amsa rokon kungiyoyi wajen janye shari'a da wadanda su ka gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu a watan Agusta.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa an yi sababbin nade-nade domin bayar da damar inganta gudanar da rayuwar mazauna jihar, sannan an nada sabon Akanta Janar.
Mataimakin Manajan Darakta na hukumar kula da shara ta jihar Kano, Alhaji Liman Muktar Hassan ya maida kudin da aka yi kuskuren tura masa a asusu.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan raba awaki, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kare shirin yana cewa naman awaki na da amfani sosai wajen magance cututtuka.
Jihar Kano
Samu kari