Jarumar Fim
A jiya Talata 27 ga watan Agustan 2024 aka sanar da rasuwar fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Yusuf Olorungbede bayan ya sha fama da jinya na tsawon lokaci.
Fitacciyar jarumar Nollywood, Esther Nwachukwu ta bayyana yadda rayuwarta ta kasance tare da maza daban-daban yayin da ta fadi adadin da ta yi lalata da su.
Rahotanni sun bayyana cewa Allah ya karbi rayuwar fitacciyar mawakiya kuma jarumar Nollywood, Ms Onyeka Onwenu a wajen wasan bikin zagayowar ranar haihuwa.
Masana'antar shirya fina-fina ta Nollywood ta tafka babban rashin jarumi kuma furodusa mai suna Charles Owoyemi bayan ya sha fama da gajeruwar jinya.
Bayan kungiyar kare hakkin musulmi ta Najeriya (MURIC) ta bayyana rashin dacewar sabon fim din Nollywood, hukumar tace fina-finai (NFVCB) ta dauki mataki.
Kungiyar kare hakkin musulmi ta kasa (MURIC) ta yi gargadi a kan wani sabon fim da ke nuna mata a cikin hijabi su na fashi, inda kungiyar ta ce hakan bai dace ba.
Fitacciyar jarumar Nollywood Egbuson-Akande, ta musanta rade-radin dake yawo na cewa tana mu'amala da shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio.
Jarumar fim a Nollywood, Tonto Dikeh ta yi magana kan yadda kiran salla ya yi tasiri a rayuwarta inda ta bukaci shawara yadda za ta ba da gudunmawa ga masallaci.
Fitaccen dan TikTok a Arewacin Najeriya, Al'ameen G-Fresh ya yi martani kan maganganun da Sadiya Haruna ta yi inda ta bankada sirrin aurensu baki daya.
Jarumar Fim
Samu kari