Jarumar Fim
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood ta sake shiga jimami bayan rasuwar fitaccen jaruminta, Ganiyu Oyeyemi da aka fi sani da Ogunjimi a yau Juma'a.
An sake shiga jimami bayan mutuwar wani fitaccen jarumin fina-finai a masana'antar Nollywood, Zulu Adigwe a yammacin jiya Talata 23 ga watan Afrilu.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da rage kudin lasisin mallaka da gudanar da gidajen fina-finai. Ana sa ran hakan zai kawo saukin farashin tiketin shiga gidajen
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati ta ce ba za ta lamunci cin zarafin naira ba. Ta ce za ta yi binciken wadanda ake zargi da cin zarafin naira
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya umarci tono gawar jarumar fina-finai, Abigail Edith Frederick domin yin biki na musamman da kuma binne gawarta cikin gata.
Masana'antar fina-finai ta Nollywood ta tafka babban rashi bayan jarumai akalla hudu sun rasa rayukansu a yau Laraba 10 ga watan Afrilu a hatsarin jirgin ruwa.
Ana cikin jimamin rasuwar fitacciyar jarumar Kannywood, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso, an sanar da mutuwar wata jarumar Nollywood, Adejumoke Aderounmu.
Babbar Kotun Tarayya ta dauki mataki kan jarumar Nollywood, Halima Abubakar inda ta ci tararta N10m bayan ta ci mutuncin fitaccen Fasto Johnson Suleman.
An tafka babban rashi a masana'antar Nollywood bayan rasuwar shararren furodusa kuma darektan fina-finai, Frank Ogho Vaughan wanda ya ba da gudunmawa sosai.
Jarumar Fim
Samu kari