Jarumar Fim
Jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Arewa watau Kannywood, Maryam Yahaya ta sayi sabuwar mota kirar Marsandi Benz, mutane sun taya ta murna.
Omowunmi Dada ta sha dakyar yayin da ta kamu da cutar sepsis yayin daukar fim a Oyo. An gano cewa cutar tana da matukar hatsari ga rayuwar mutum.
Bayan kalaman Usman Soja Boy kan shirya fina-finai a masana'antar Kannywood, furodusa Abdulaziz Dan Small ya kalubalanci mawakin kan alfaharin da ya yi.
An yi wa fitaccen jarumin Bollywood, Saif Ali Khan tiyata bayan da wani dan ta'adda ya farmake sa a gidansa. 'Yan sanda sun fara gudanar da bincike kan lamarin.
Hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta dakatar da jarumar Kannywood Samha M Inuwa saboda yaɗa bidiyoyi da hotunan da ba su dace ba a kafafen sadarwa.
Jarumar Nollywood, Kiitan Bukola ta ce kwata-kwata aure tsoro yake ba ta inda ta bayyana yadda rashin kulawar uba ya shafi ra’ayinta game da aure.
An tafka rashe-rashe a masana'antar Kannywwod a 2024. Akwai rasuwar manyan jaruman da tsakaninsu bai wuce mak 2 ba. Mutuwar jaruman ta girgiza masana'antar.
Akwai wasu fitattun fina finan Nollywood da ya kamata ku kalla a watan nan na Disamba domin samu nishadi a yayin da ake bukukuwan Kirsimeti a fadin duniya.
Jarumar masana'antar Nollywood da ke kudancin Najeriya ta fara shirye-shirya kawo hanya mafi sauki wajen rage samari da ƴan matan da ke zaune babu aure.
Jarumar Fim
Samu kari