Isra'ila
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ce za ta hau teburin sulhu ne kawai bayan an cire yiwuwar kai mata hari saboda kokarinta na mallakar nukiliya.
Wani ɗan ƙasar Isra'ila, Avi Warshaviak, ya rasu bayan ya yanke jiki ya fadi a Otel ɗin Corinthia Villa da ke Garki a Abuja. An tuntubi ofishin jakadancin Isra'ila.
Isra'ila ta tabbatar da kashe kwamandan Hamas Hakham Muhammad Issa Al-Issa a Gaza, inda take zargin shi da tsara harin 7 ga Oktoba da gina sojojin Hamas.
Yayin da aka kwashe kwana 12 ana gwabza fada, shugaban Amurka Donald Trump ya fadi yadda ya kare rayuwar jagoran addini, Ayatollah Ali Khamenei na Iran.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu na tsaka mai wuya da wata kotu ta ki yarda ta ɗage zaman sauraron shari'ar da ake tuhumarsa da karɓar na goro.
Iran ta kashe mutum shida, ta kama daruruwa bisa zargin suna yi wa Isra'ila leƙen asiri, lamarin da ya jawo martani daga ƙungiyoyin kare hakƙin bil'adama.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Isra'ial ta fito karara, tana bayyana yadda ta kitsa hallaka jagoran addini na Iran, Ayatollah Khamanei a yakinsu.
Yakin da aka kwashe kwana 12 ana yi tsakanin Iran da Isra'ila ya samo asali ne kan zargin shirin mallakar nukiliya wanda ake daukarsa a matsayin makami mai haɗari.
Alamu na nuna cewa jamhuriyar Musulunci ta Iran ta shammaci Amurka, ta kwashe duka na'urori da sindarin kera nukiliya tun kafin ta kai mata hari a cibiyoyi 3.
Isra'ila
Samu kari