Isra'ila
Jami'an tsaron Isra'ila sun sanar da kama wani ɗalibin jami'an ɗan shekara 22 bisa zarginsa da yiwa ƙasar Iran leken asiri, za a gurfanar da shi a gaban kotu.
Ministocin tsaro daga kasashen China da Iran da Rasha sun hadu a kasar China domin tattauna batutuwan da suka shafi tsaro bayan yakin Iran da Isra'ila.
Shugaban Amurka, Donald J Trump ya roki Isra'ila ta yafe wa Benjamin Netanyahu zarge zargen da ake masa kan abubuwa uku ko a soke shari'ar gaba daya.
Wasu daga cikin mazauna birnin Beersheba sun ce harin da Iran ta kai masi kafin dojar tsagaita wuta ta fara aiki ya gigita su, wasu sun ce sun ɗauka ƙarshensu ya zo.
Kasar Isra'ila ta bayyana hasarar da Iran ta jawo mata a yakin da suka yi da Iran. An kashe mutanen Isra'ila 28 tare da jikkata 3,000 da lalata motoci 4,000.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce su kansu kasashen Iran da Isra'ila sun galabaita, don haka ya jaddada cewa batun yaƙi ya kare, za a koma teburin tattaunawa.
Ma'aikatat lafita ta Gaza ta bayyana cewa akalla falasɗinawa 870 ne suka rasa rayukansu a hannun dakarun Isra'ila a tsawon lokacin musayar wuta da Iran.
Rahotanni sun nuna cewa Isra'ila za ta fuskanci matsin tattalin arzikin da ba ta taɓa gani ba sakamakon yakin da ta yi da Iran, hatta kuɗin kasar sun rage daraja.]
Duk da cimma yarjejeniyar tsagaita wuta da aka yi tsakanin Iran da Isra'ila a jiya Talata, jagoran addini a kasar, Ayatullah Ali Khamenei bai ce komai ba.
Isra'ila
Samu kari