Malamin addinin Musulunci
Malaman addini sun bukaci sarkin Kano Muhammad Sanusi II ya cire darduma mai dauke da sunan Muhammadu da aka ce yana takawa saboda girmama Annabi.
Wasu yan bindiga sun kai hari a Abuja inda suka bindige limamin masallaci yayin da aka fito daga sallar Isha a yankin Mpape da ke birnin Tarayya.
Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya ta fitar da bayanin cewa sadakin aure ya koma N142,932 yayin da diyyar rai ta koma N567,728,000.
Malamin addini ya fadi hukuncin tuban yan ta'adda da yan bindiga irinsu Bello Turji. Malamin ya ce idan Bello Turji ya tuba za a karbi tubansa a Musulunci.
Babban malamin addinin Musulunci a jihar Filato ya rasu. Sheikh Zakariyya Adam Alhassan Jos ya kasance mai shiga kauyukan Fulani a Arewa domin yin wa'azi.
Sheikh Murtala Bello Asada ya sake magana kan dan ta'adda, Bello Turji inda ya ce har mahaifinsa ya sani mai suna Usman Mani tabbas mutumin kirki ne.
Malamin Musulunci, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya tura sako ga Bello Turji da sauran yan ta'adda bayan kisan Halilu Sabubu da safiyar ranar Juma'a.
Gawurtaccen ɗan bindigar nan, Bello Turji ya yi magana kan tsohon ministan sadarwa, Sheikh Isah Pantami, ya ce yana da wazinsa da ya ji yana kafirta gwamnati.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce yan jarida ne suka wallafa cewa Tinubu bai san an kara kudin fetur a Najeriya ba. Ya ce su ya kamata a fara zagi ba shi ba.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari