INEC
Gwamnan babban bankin Najeriya ya bayyana gaskiya halin da ake ciki game da sabbin kudi, ya ce ba zai bari a yi amfani dashi wajen lalata zaben 2023 ba a yanzu.
Gabannin babban zaben Najeriya da za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, gwamnan babban bankin Najeriya ya saka labule da shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC).
Wani dan jarida ya maka hukumar zabe mai zaman kanta INEC a kotu saboda gaza bashi katin zabensa. Ya ce dole a bashi katin zabe ko kuma a dage zaben bana duka.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta aiwatar da gwajin tantancewa ta hanyar amfani da na’urar BVAS. Jama’a a jihohin Imo, Abuja da Legas sun yabawa shirinta.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ya ce suna kyautata zaton hukumar zabe mai zaman kanta INEC, zata yi zabe sahihi kuma mai nagarta a shekarar 2023
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta tabbatar da farmakin da wasu miyagu suka kai kan caji ofis da ofishin INEC a jihar a safiyar Laraba wurin karfe 2:45.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana cewa, akwai yiwuwar a samu damuwa a zaben 2023 da ake fuskanta kasancewar har yanzu man fetur ya gaza zama a nan kasa.
Kamfanin NNPC ya kwantarwa da hukumar shirya zaben kasa mai zaman kanta watau INEC hankali game da wahalar man fetur da akae fama da shi a fadin tarayya yanzu.
Irinsu International Press Centre; Institute for Media and Society; da Partners for Electoral Reform sun yi bincike a kan magudin da za ayi a zabe mai zuwa.
INEC
Samu kari