INEC
Akwai wasu abubuwa guda hudu da idan ba'a magancesu ba da wuri ba zaben 2023 zai fuskanci babban kalubale idan ma aka samu nasarar gudanar da zaben gaba daya.
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar zaben bana ya samu tasgaro yayin da kowa ke jiransa. Rashin kudi ne zai jawo matsala.
Hukumar zaɓe ta koka kan rashin kuɗin da zata gudanar da zaɓe a hannun taz duk da saura ƴan kwanaki kaɗan a fara kaɗa ƙuri'a a babban zsɓen dake ƙara ƙaratowa
Gwamnatin Amurka ta kawo karshen duk wata gardama da kace nace kan goyon bayan wani ɗan takara a zaben shugaban kasan Najeriya, tace burin a yi zabe lafiya.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana kwarin gwiwar cewa, ba ta da shirin dage zaben 2023 da ke tafe nan ba da jimawa ba a watan nan da watan. Ta yi bayani.
A cewar hukumar zabe ta INEC, ba za a yi zabe ba a wasu rumfunan zabe 240 da ta bayyana sunayensu a cikin wata sanarwa da ta fitar. Mun tattaro muku sunayensu.
Shugaban hukumar zaɓr ta kasa mai zaman kanta, Mahmud Yakubu, ya ce INEC bata tare da kowane ɗan takara ko jam'iyya, aikinta kawai ta shirya zabuka da gaskiya
A jihohin Najeriya, an sha samun lokuta mabambanta da ake kai hari kan ofishin hukumar zaben INEC. An tattara wasu da za a iya dage zaben bana saboda su kawai.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana cewa, dole ne malaman jami'a su dauki rantsuwar za su yi gaskiya kafin su shiga aikin zaben bana da za yi bana.
INEC
Samu kari