INEC
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta ce babu mamaki jam'iyyar APC ba za fito takara ba a zaben gwamnonin da za a yi a jihar Ondo a watan Oktoba mai zuwa.
A jiye ne kotu ta bankara Yan PDP da Hukumar INEC a kan neman takarar Obaseki. Mun kuma ji cewa Victor Giadom ya aikawa manyan Jam’iyya goron gayyatar taron NEC
Kazalika, shugaba Buhari ya aika sunan Jiya Kolo a matsayin wanda zai maye gurbin marigayi Daniel James Kolo, wanda aka aika sunansa a matsayin mamba a FCC daga
Mun ji cewa zabe ya jawo baraka a cikin gidan Jam’iyyar APC a Jihar Kuros Riba. Jam’iyyar APC ta wargaje gida biyu a Jihar Kudancin Najeriyar.dama tun tuni
Da alamu kafin 2023 ana sa ran mutane su koma yin zabe da na’ura a Najeriya. Hukumar INEC ta na sa ran a fara yin zabe da na’urorin zamani a shekarar 2011.
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya watau INEC ta yi magana game da dakatar da zaben Gwamnonin Edo da Ondo saboda COVID-19. INEC ta ce ba ta da niyyar hakan
Wasu takardu da kayayyaki duk sun kone sakamakon gobara da ta tashi a hedkwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa da ke Abuja. Wannan ya biyo bayan matsalar
Wani tsohon Jakadan kasar Amurka a Najeriya, John Campbell ya zargi Jonathan da murde zaben 2011. Amma wani Hadiman Jonathan ya maidawa John Campbell raddi.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta dakatar da gudanar da zaben cike gurbin da ta shirya gudanarwa a jahohin Bayelsa, Imo da Filato sakamakon bullar
INEC
Samu kari