INEC
Attahiru Jega ya ce babu wanda zai iya bada tabbacin kariya 100 bisa 100 daga ‘Yan Yahoo, sannan ya ce ba a fito da tsarin canza kudi a lokacin da ya dace ba.
Jihohin da suka yi zarra da sakaci wajen yawan mutanen da suka karbi katin zabe daga INEC, kason wadanda ba su karbi PVC da Hukumar INEC ta buga ba su kai 7% ba
Hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) ta saki adadin yawan masu da za su kaɗa ƙuri'a zaɓen Najeriya. INEC ta fitar da adadin ne ana saura kwana biyu a fara zaɓe.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, motocin da suka dauko kayan aikin zabe a jihar Kuros Rbas sun lalace yayin da za su kai kaya wani yankin jihar da ke Kudu.
A ranar Asabar 25 ga watan Fabrairun shekarar 2023 ne ake fatan yin zaben shugaban kasa da na yan majalisar tarayya a Najeriya, da bvas za a tantance masu zabe.
Wata kotun majisatre ta tsare dan Majalisar Tarayya daga Jam’iyyar APC Ephraim Nwuzi, kwana biyu kafin zaben da yake neman yin tazarce a kujerar a zaben 2023.
Majalisar tsaro a ranar Laraba, 22 ga watan Fabrairu, ta bayar da umurnin gudanar da babban zaben shugaban kasa da na yan majalisa a ranar Asabar mai zuwa.
Yan kwanaki kafin zabe, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) a ranar Laraba, 22 ga watan Fabrairu.
Kwanaki uku kafin zaben shugaban kasa da na majalisar tarayya wanda za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, hukumar zabe ta kasa ta fara rabon kayan aikin zaben.
INEC
Samu kari