Jihar Imo
Kwana daya kacal bayan tsohon gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha ya yi murabus daga jam'iyyar PDP, wasu jiga-jiganta takwas sun yi murabus a yau Laraba.
Hon Emeka Ihedioha, tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai, ya bayyana murabus dinsa daga jam’iyyar PDP bayan kwashe shekaru yana tare da ita.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki kan jami'an 'yan sanda a jihar Imo. A yayin harin sun halaka jami'an tsaron mutum biyu.
Cif Ikechukwu Nnadi wanda aka fi sani a Andy Best, shahararren mai shirya fina-finai a Najeriya ya mutu a wani asibitin Owerri, babban birnin jihar Imo.
Stanley Ekezie, wani jigo a jam'iyyar PDP a jihar Imo, ya ce masu zaɓe ne suka jefa Najeriya a mawuyacin halin da take ciki ta hanyar zaben gurbatattun 'yan siyasa.
Wasu tsagerun ‘yan bindiga sanye da kayan sojoji sun kasha mutane hudu tare da raunata wani a garin Abacheke da ke karamar hukumar Ohaji-Egbema ta jihar Imo.
Sojijin yankin Kudu maso Gabashin Najeriya sun kashe wasu tsagerun Biafra da kuma kungiyar tsaro ta Gabas (IPOB/ESN) guda biyar, sun kubutar da mutane 15 a Zamfara.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya tura sakon jaje ga fitattun sarakunan gargajiya uku a jihar kan rasuwar matansu inda ya ce mutuwar da abin takaici.
Rahotanni sun bayyana cewa rikicin yan kungiyoyin asiri ya yi ajalin dalibi ɗaya yayin da wasu da dama suka ji raunuka a jami'ar fasaha ta tarayya FUTO.
Jihar Imo
Samu kari